Labarai

Labarai

‘Kashi 30 na daliban Jami’ar Musulunci ta Uganda ba Musulmi ba ne’

Shugaban Jami’ar Musulunci da ke Uganda (IUIU), Dokta Ahmad Kawesa Segendo , ya ce kashi 30 cikin 100 na daliban jami’ar 8,500 ba Musulmi

‘Samar da masana’antu a kudancin Kaduna zai dakile fitina a yankin’

kungiyar Citizen Monitoring Group ta shirya wani taron zaman lafiya ga masu ruwa-da-tsaki a Kudancin Kaduna domin dorawa kan taron zaman lafiya da ta

Kotu ta sake mallaka wa gwamnati Naira biliyan 7.6 na Diezani

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta mallaka wa Gwamnatin Tarayya Naira biliyan 7 da miliyan 600 da ake zargin tsohuwar Ministar Mai Misis Diezani

Fyade: Gurmeet Ram Rahim Singh ‘mugun dabba ne’ – Alkali

Alkalin da ya daure shugaban addinin nan na Indiya (Guru) kan laifin fyade, inda ya kira shi da ‘mugun dabba’ da bai cancanci a sassauta m

Kanti Bello: Najeriya ta rasa dan kishin kasa – Buhari da Saraki

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki da Shugaban Majalisar Wakilai Yakubu Dogara suna daga cikin dimbin