Labarai

Labarai

Yaki da Boko Haram bai kare ba – Burutai

Babban Hafsan Sojin kasa Laftana Janar Tukur Burutai ya ce duk da cewa sojojin Najeriya sun karya lagon ’yan Boko Haram bayan sun samu nasarori

Kotu ta sake mallaka wa gwamnati Naira biliyan 7.6 na Diezani

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta mallaka wa Gwamnatin Tarayya Naira biliyan 7 da miliyan 600 da ake zargin tsohuwar Ministar Mai Misis Diezani

‘Kashi 30 na daliban Jami’ar Musulunci ta Uganda ba Musulmi ba ne’

Shugaban Jami’ar Musulunci da ke Uganda (IUIU), Dokta Ahmad Kawesa Segendo , ya ce kashi 30 cikin 100 na daliban jami’ar 8,500 ba Musulmi

Boko Haram ta yi amfani da yara 83 wajen kunar bakin wake a bana – UNICEF

Asusun Yara na Majalisar dinkin Duniya (UNICEF), ya ce kungiyar Boko Haram ta kara yawan amfani da kananan yara wajen kai hare-haren kunar bakin wake