Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace uwa da ’ya’yanta a Kogi

’Yan bindiga sun sace wata matar aure da ’ya’yanta biyu a Jihar Kogi

’Yan bindiga sun ƙaƙaba wa manoma harajin N10m a Neja

Yawancin manoma an kashe su ko an yi garkuwa da su a gonakinsu, yayin da matafiya ke fuskantar kwanton ɓauna a kan tituna, wasu kauyuka kuma ana kona

Wata mata ta banka wa kanta wuta a Bauchi

Wata mata ta zuba wa kanta man fetur sannan ta banka wa kanta wuta a ƙofar gidan Marigayi Alhaji Abubakar Tafawa Ɓalewa

Tinubu zai halarci jana’izar mahaifiyar Shugaban Jam’iyyar APC a Filato

Tinubu zai koma Legas da zarar an kammala jana’izar.

Ana fargabar mutuwar mutane a gobarar tankar mai

Har yanzu ba a iya tantance adadin waɗanda suka mutu ba, amma ana ci gaba da aikin ceto kan gobarar.