Labarai

Labarai

Ana fargabar mutuwar mutane a gobarar tankar mai

Har yanzu ba a iya tantance adadin waɗanda suka mutu ba, amma ana ci gaba da aikin ceto kan gobarar.

An kashe mutum 1 da yin garkuwa da wasu 5 a Neja

’Yan bindiga sun kai wa al’ummar garin hari ne da misalin ƙarfe 11 na daren ranar Alhamis inda suka yi ta harbe-harbe na tsawon sa’o’i.

Remi Tinubu ta ƙaddamar da Asibitin Koyarwa na Tarayya a Gombe

Asibitin zai ƙara inganta damar samun ingantaccen kiwon lafiya ga al’ummar Jihar Gombe da ma maƙwabtan jihohi, tare da zama shaida ga jajircewar Gwamn

NAFDAC ta lalata magungunan jabu na N15bn a Oyo

Darakta-Janar ta Hukumar NAFDAC Farfesa Mojisola Adeyeye ce ta sanar da hakan a lokacin da aka lalata magungunan a Ibadan, babban birnin jihar.

Fashewar tukunyar gas ya haddasa gobara a jami’ar Gombe

Wata gobara da ta tashi a daren Alhamis ta lalata wani ɓangare na ɗakin kwanan dalibai mata a Jami’ar Jihar Gombe, tare da jikkata dalibai uku.