Sinawa sun kwace wa ’yan kasa harkar ma’adinai – Mahaqa Ma’adinai
A tattaunawar da Aminiya ta yi da Shugaban Kungiyar Mahaka Ma’adinai ta Kasa Kwamared Hamza Muhammad ya yi tsokaci a kan manufar gwamnatin
Labarai
A tattaunawar da Aminiya ta yi da Shugaban Kungiyar Mahaka Ma’adinai ta Kasa Kwamared Hamza Muhammad ya yi tsokaci a kan manufar gwamnatin
Ruwa kamar da bakin kwarya da aka fara da misalin karfe 11:00 na dare a ranar Asabar zuwa karfe 10 na safiyar Lahadi a kananan hukumomin Suleja