A gaggauta binciko makasan ’yar jaridar Arise TV —Tinubu
Marigayiyar ta rasu ne bayan wani farmaki da ’yan fashi suka kai gidanta da ke Katampe a Abuja, a ranar Litinin da ta gabata.
Labarai
Marigayiyar ta rasu ne bayan wani farmaki da ’yan fashi suka kai gidanta da ke Katampe a Abuja, a ranar Litinin da ta gabata.
Wannan mataki na cikin manyan dabarun tsaro da rundunar ta sanya gaba domin magance laifuka da hana su faruwa gaba daya.
Ana sa ran wannan tsari zai canza akalar rayuwar dubban yara, tare da samar da ci gaba mai ɗorewa a ɓangaren ilimi.
Duk wani aiki da za a yi ko wata cinikayyar haja walau halal ko haram sai an cire musu haraji a karkashin dokar haraji.
’Yan bindiga fiye da 200 sun kutsa garin Ibeto a Karamar Hukumar Magama, abin da ya tilasta mazauna su tsere.