An yi garkuwa da tsohon Shugaban SUBEB na Jihar Neja
’Yan bindiga fiye da 200 sun kutsa garin Ibeto a Karamar Hukumar Magama, abin da ya tilasta mazauna su tsere.
Labarai
’Yan bindiga fiye da 200 sun kutsa garin Ibeto a Karamar Hukumar Magama, abin da ya tilasta mazauna su tsere.
Al’ummar yankin ne suka kama mutanen suka damƙa su ga jami’an tsaron al’umma
Ana sa ran za a ci gaba da zaman sulhun, wanda Gwamnatin Tarayya ta kira domin sasanta ɓangarorin ne zuwa da yamma
Yau Talata malaman Kwalejin Kimiyya da Ƙere-ƙere ta Nuhu Bamalli da ke Zariya a Jihar Kaduna suka fara yajin aiki har sai abin da hali ya yi.
Ana taya ’yan Najeriya da ke zaune a nan cikin gida da ƙetare murnar zagayowar wannan rana mai tarihi.