Ɗalibar jami’ar IBB ta faɗi ta rasu
Fatima Adamu Muhammad, ta rasu ne bayan ta yanke jiki ta faɗi a wani matsuguninta da ke wajen makarantar.
Labarai
Fatima Adamu Muhammad, ta rasu ne bayan ta yanke jiki ta faɗi a wani matsuguninta da ke wajen makarantar.
An kaddamar da aikin nufin rage haɗurra da ke faruwa sakamakon tsawon ciyayi a gefen hanya da kuma lalacewar hanya.
Rundunar ‘yan sandan ta kama kwayoyin da kudinsu ya kai Naira miliyan 82.7 a unguwar Rimin Auzinawa
Sallamar Hajiya Zainab Baban Takko daga matsayin Kwamishina ya fara aiki ne nan take, a cewar gwamnatin jihar Bauchi
Gwamnatin Tarayya wajabta wa ɗaliban da suka kammala karatu mika kundin bincikensu na ƙarshe a matsayin sharaɗi kafin a tura su aikin yi wa kasa hidim