Labarai

Labarai

Hajj 2026: Alhazan Jigawa sun yaba da ciyarwa da kulawar lafiyarsu a Makkah

Rahotanni sun nuna cewa mafi yawan alhazan Jigawa suna cikin ƙoshin lafiya, yayin da jami’an hukumar ke ci gaba da wayar musu kai domin kauce wa faɗaw

Kotu ta ɗaure tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman shekara 75

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman hukuncin ɗaurin shekaru 75 a gidan yari.

An yi garkuwa da mai unguwa da mata 4 a Katsina

Shaidu sun bayyana cewa, maharan sun shigo ƙauyen ne sanye da kayan sojoji, inda suka wuce kai-tsaye zuwa gidan mai unguwar, bayan sun fara harbe-harb

Mutanen ƙauyen Katsina sun fatattaki ’yan bindiga da ƙarfin wuta

Al’ummar ƙauyen sun yi ɗauki-ba-daɗi na fiye da awa ɗaya da ’yan ta’addan, inda suka hana ɓata-garin mamaye ƙauyen

AT Gwarzo ya janye wa Barau a takarar Sanatan Kano ta Arewa

Gwarzo ya sanar da janye takararsa ta kujerar Sanata domin mara wa Sanata Barau Jibrin baya