Labarai

Labarai

Sojoji sun kama mai yi wa Boko Haram safarar man fetur a Borno

Dakarun sun kama shi ne a kan hanyar zuwa Maiduguri.

Jami’ar Bayero ta sallami ɗalibai 57 kan maguɗin jarrabawa

Cikin wadanda lamarin ya shafa har da ɗalibai masu digirin farko da na gaba da shi.

‘Yan fashi sun sace mutum 17 a mahadar tekun Akwa Ibom da Kuros Riba

A ‘yan shekarun baya matsalar satar mutane da garkuwa da su ta yi ƙamari a yankin, amma daga baya ta lafa.

Matatar Dangote ta ci gaba da sayar da man fetur a naira

Gwamnatin Najeriya ce ta kafa kwamitin domin ganin ana sayar da man fetur ga dilolin cikin gida a naira maimakon dala.

NECO ta sake jaddada nasarar ɗaliban Kano a jarrabawar bana

NECO ta bayyana rahoton da jaridar Premium Times ta wallafa a matsayin mai cike da ruɗu da rashin inganci.