Makon gobe za a dawo jigilar jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna — NRC
A watan Agustan ne NRC ta dakatar da sufurin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna bayan tuntsurewar da ya yi yana tafe da fasinjoji.
Labarai
A watan Agustan ne NRC ta dakatar da sufurin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna bayan tuntsurewar da ya yi yana tafe da fasinjoji.
An raba kayan ne domin zaburar da ɗaliabi wajen mayar da hankali kan karatunsu.
Maryam Salisu da ɗan uwata Suleiman Salisu kowannensu ya kammala jami’a da Digiri Mai Daraja ta Ɗaya a fannin Kimiyyar Kwamfuta, a wannan shekar
Daga ranar Lahadi 28 ga watan nan na Satumba da muke ciki, kamfanin Ɗangote zai koma sayar da tataccen mansa a kan farashin Dala.
Gwamnatin Jihar Gombe ta haramta amfani da littattafan karatu da ba sa iya amfani sau biyu da kuma bukukuwan ‘sign-out’ da dalibai ke guda