Labarai

Labarai

Ruftawar ƙasa ta kashe masu haƙar ma’adinai 4 a Filato

Mutum huɗu sun rasa rayukansu sakamakon ruftawar da ramin da suke hakar ma’adanan ya yi, a Unguwar Dura da ke Ƙaramar hukumar Jos ta Kudu a Jiha

Yadda A ‘Daidaita Sahu’ ya ƙwace kasuwar bas da tasi

Harkar A Daidaita Sahu ta sa an rufe sama da kashi 65% na tashoshin bas a Jihar Kano

Ƙasashen duniya sun ƙaurace wa Isra’ila a Babban Taron MƊD

Fiye da rabin wakilan da suka halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) sun miƙe tare da ficewa daga zauren taron ne a yayin da Mista Netany

An gano yarinya da aka sayar ₦3.7m a Ondo

“Haka kuma an kama wata mata mai suna Amaka Chukwuemeka mai shekara 30, wacce ta bayyana cewa ta sayi yarinyar a kan kuɗi Naira miliyan 3 da dubu 700.

Gwamnatin Kebbi ta sake jaddada goyon bayanta ga hukumomin tsaro

Gwamnatin Jihar Kebbi ta sake jaddada ƙudirinta na ci gaba da tallafawa dukkan hukumomin tsaro da ke yaƙar ’yan bindiga da ta’addanci a jihar. Kwamish