Naɗin Olubadan: Tinubu da manyan jami’ai sun ziyarci Ibadan
Shugaba Tinubu da tawagarsa sun sauka a filin jiragen sama na Ladoke Akintola da ke Ibadan ne da misalin ƙarfe 1:30 PM na rana inda Gwamna Seyi Makind
Labarai
Shugaba Tinubu da tawagarsa sun sauka a filin jiragen sama na Ladoke Akintola da ke Ibadan ne da misalin ƙarfe 1:30 PM na rana inda Gwamna Seyi Makind
An samu nasarar ƙwato bindigogi ƙirar AK-47 guda 3 da babura 4 daga hannun maharan.
Ba za mu zuba ido wasu mutane daga ƙasashen Mali, Tanzania, Chadi da Nijar su riƙa zuwa suna kawo barazanar tsaro a jihar ba.
An amince da kasafin kuɗin ya zama doka ne a yayin zaman majalisar wanda mataimakin Shugaban Majalisar Hon. Sani Isiya ya jagoranta.
Ya yi barazanar zai kashe ni da almakashi, ya tube min kaya da ƙarfi, sannan ya tilasta min yin jima’i da shi.