Matashi ya kashe kakanninsa saboda abinci a Kano
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ’yan sandan jihar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce lamarin ya faru ne a ranar Alhamis, 25 ga watan Satumba, 2025
Labarai
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ’yan sandan jihar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce lamarin ya faru ne a ranar Alhamis, 25 ga watan Satumba, 2025
Zannah Jaridama, wanda ya zargi wasu manyan mutane da munafunci da zagon ƙasa ga gwamnatin mai gidansa Gwamna Zulum, ya koka a cikin wani faifan bidiy
Akwai labari mara tushe ko kuma fargabar cewa, a shugabancinsa idan aka zaɓe shi, “zai maida hankali ne kan Hausa/Fulani fiye da Yarbawa ko wasu ƙabil
Yarinyar ta ce an kira ta zuwa bene na sashen sakandare, inda aka yi amfani da wani abu kamar sirinji a cikin al’aurarta.
Dukkannin Alhazzan Jihar da suka je don sauke farali dukkannin su sun dawo gida cikin halin lafiya ba tare da an rasa Alhaji ko da ɗaya ba cikin ikon