Labarai

Labarai

Yada labaran karya a intanet babban laifi ne a Musulunci – Sheikh Ibrahim Khalil

Shugaban Majalisar Malamai ta Jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya gargadi masu yada labaran karya musamman a kafafen sada zumunta da su daina, domin

Mun ci ribar Naira biliyan 601 a watanni shidan farkon 2025 – Bankin GT

Kamfanin GTCO, mamallakin bankin GT, ya bayyana samun ribar Naira biliyan 601 a watanni shida na farkon shekarar 2025.

Kotun Indiya ta daure dan Najeriya shekara 10 kan safarar miyagun kwayoyi

Wata kotu ta musamman a Coimbatore da ke kasar Indiya, ta yanke wa wani dan Najeriya mai suna Samson Chukwunonso hukuncin daurin shekaru 10 a gidan ya

An kama ɗan sandan bogi a Kano

Binciken farko ya tabbatar cewa wanda ake zargin ba ɗan sanda ba ne, kuma ba shi da alaƙa da rundunar kwata-kwata.

An yi wa sojoji ɗaurin rai da rai kan sayar wa ’yan ta’adda makamai a Borno

Kotun ta bayyana cewa “irin wannan safarar da ba bisa ƙa’ida ba na zama haɗari ga sojoji da ayyukansu, da kuma tsaron ƙasa.