An yi wa sojoji ɗaurin rai da rai kan sayar wa ’yan ta’adda makamai a Borno
Kotun ta bayyana cewa “irin wannan safarar da ba bisa ƙa’ida ba na zama haɗari ga sojoji da ayyukansu, da kuma tsaron ƙasa.
Labarai
Kotun ta bayyana cewa “irin wannan safarar da ba bisa ƙa’ida ba na zama haɗari ga sojoji da ayyukansu, da kuma tsaron ƙasa.
An kashe wani ɗan sanda mai muƙamin Sajan bayan ’yan bindiga sun kai hari a wani shingen bincike a Jihar Taraba
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato, mai wakiltar Mazaɓar Pankshin ta Kudu, Laven Denty Jacob
Allah Ya yi wa Babban Mai Ba da Fatawa na kasar Saudiyya, Sheikh Abdulaziz bin Abdullah bin Mohammed Al Al-Sheikh, rasuwa yana da shekara 82
Hukumar tsaro ta DSS ta yi wa tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, tambayoyi a kan harin da aka kai wa ayarin motocinsa a Jihar Kebbi.