Labarai

Labarai

’Yan sanda sun kama mutum 4 kan kai wa Lakurawa babura a Kebbi

An kama wani wanda ya yi wa DPO tayin cin hancin naira dubu dari shida domin a sako mutanen da ake zargi da yi wa mayaƙan Lakurawa safarar babura

NEF za ta ƙaddamar da taron zuba jari don bunƙasa Arewa

An zayyana ginshiƙai masu mahimmanci guda biyar da Arewaci Nijeriya yake tutiya da su kamar albarkar ƙasa da noma.

Sarkin Ruman Katsina ya rasu

Za a gudanar da jana’izarsa da misalin ƙarfe 4:30 na yammacin yau a gidansa da ke cikin garin Batsari.

Jariri ya mutu a bayan uwarsa yayin tsere wa ’yan bindiga a Neja

Wani jariri ya rasu a bayan mahaifiyarsa a yayin da take guje wa harin ’yan bindiga a kauyen Allawa da ke Karamar Hukumar Shiroro a Jihar Neja.

Hisbah ta kama masu safarar mata zuwa Saudiyya a Kano

Jami’an hukumar Hisbah sun kama wasu mutane bisa zargin safarar safarar mata zuwa kasar Saudiyya.