Labarai

Labarai

Ballon d’Or: Wa zai lashe kyautar 2025?

Kyautar Ballon d’Or ta saba zuwa abubuwan ban mamaki; duk wani ɗan wasa mai tasiri na iya lashewa, bayan wadanda aka fi hasashe

An rufe sansanin NYSC da kasuwanni saboda rashin tsaro a Kwara

Shugabannin ƙananan hukumomi bakwai sun ce ɗaukar matakin ya zama dole don hana shigar ’yan ta’adda cikin kasuwanni.

Karin ƙananan hukumomi 2 sun yi sulhu da ’yan bindiga a Katsina

Ɓangarorin biyu sun kuma sha alwashin yin aiki tare domin tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin. Da wannan ci-gaban, adadin ƙananan h

Yadda aka kashe jami’an tsaro 53 cikin mako biyu

Yawancin jami’an tsaron da aka kashe, ’yan bindiga ne suka halaka su yayin da suke ƙoƙarin kare al’umma a lokacin hari, yayin da wasu kuma aka k

Mata 400 sun amfana da kayan haihuwa a Gombe

Matan da suka amfana da kayan sun nuna farin cikinsu game da taimakon da aka musu.