Labarai

Labarai

Wata mata ta cinna wa mijinta da amayarsa da ’ya’ya 2 wuta da fetur

“Har da taɓarya uwar gidan ta taɓa bin ta, amma ta tsere. Daga baya mijinta ya sasanta su sannan ya lallashe ta ta dawo gida. Abin takaici, cikin dare

Mahaifiya ta bayar da shaidar ɗanta da ake zargi da kashe matan aure biyu a Kano

Umar Awwalu na cikin waɗanda ake zargi da kisan wata matar aure, Fatima Abubakar da ’ya’yanta shida a unguwar Dorayi da ke Kano.

An sace kuɗaɗen guzurin alhazan Jigawa 3 a Saudiyya

Wani alhaji daga Ƙaramar Hukumar Kiyawa ya ce an sace Dala 400 bayan ya hau tasi daga Masallacin Harami zuwa masaukinsa a birnin Makkah

Surukin Sanata Goje ya koma ɓangaren Gwamna Inuwa

Dasuƙi, wanda ke auren Zainab, ’yar Goje ta biyu, na hannun daman tsohon gwamnan ne, wanda ya kasance Kwamishinan Ƙananan Hukumomi da Harkokin Masarau

Kano: An kashe mutum 5 a sabon hari a Tsanyawa

Ƙauyen ’Yankamaye, wanda ke kan iyaka tsakanin jihohin Kano da Katsina, ya sha fama da hare-haren ’yan bindiga