Labarai

Labarai

Wata mata ta ƙone fuskar ’yar mijinta da tafasasshen man girki a Borno

Matar ta kwara wa matashiyar man ne bayan sakamakon wata taƙaddama da ta kaure a tsakaninsu.

’Yan bindiga sun kai hari sakatariyar ’yan jarida ta jihar Yobe

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari a sakatariyar Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) da ke Damaturu, babban birnin jihar Yobe

An dakatar da shugabannin sakandare 6 a Sakkwato kan zargin cin amanar aiki

Gwamnatin jihar Sakkwato ta dakatar da wasu shugabannin makarantun sakandare guda shida kan zargin karbar kudi daga hanun dalibai na bisa ka’ida ba.

Akasarin masu kai mana hare-hare daga jihohin da suka kewaye mu suke – Gwamnatin Filato

Wani rahoto da kwamitin bincike da Gwamna Caleb Mutfwang ya kafa kan kashe-kashen da ke ci gaba da faruwa a Jihar Filato ya ce akasarin masu kai hare-

Cutar Kwalara ta kashe mutum 58 a Bauchi

Akalla mutane 58 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon barkewar sabuwar cutar Kwalara a ƙananan hukumomi 14 daga cikin 20 da ke Jihar Bauchi.