Labarai

Labarai

’Yan sanda sun kama mutum 9 kan yin garkuwa da kansu

An kama ɗaya daga cikin waɗanda ake zargin mai suna Suleiman Dauda a Minna babban birnin jihar, inda daga bisani ya ambaci wasu mutum takwas da ake za

An kama sojan bogi da ɓarayin mota 2 a Jigawa

A cewar majiyar an kama sojan bogin mai suna Kabiru Musa da abokan aikinsa Umar Ali da Sabi’u Bashir, dukkansu ‘yan asalin Jihar Kano.

Yadda jariri ya rasu a bayan mahaifiyarsa yayin tsere wa harin ’yan bindiga a Neja

Wani jariri ya rasu a bayan mahaifiyarsa lokacin da take kokarin tserewa daga harin ’yan bindiga a ƙauyen Allawa da ke ƙaramar hukumar Shiroro ta Jiha

Gwamnatin Gombe ta gyara hanyoyin kiwo domin daƙile rikicin manoma da makiyaya

Gwamnatin ta yi alƙawarin ci gaba da samar da hanyoyi don magance rikicin manoma da makiyaya a jihar.

An kashe ’yan ta’addan IPOB da yawa a Imo — ’Yan Sanda

Jami’an sun lalata sansanonin ‘yan ta’addan tare da ƙwato wasu makamai masu yawa.