Labarai

Labarai

Gobara ta kashe manyan jami’an hukumar FIRS 4 a Legas

Hukumar Tattara Haraji ta Ƙasa (FIRS) ta ce ma’aikatanta hudu sun mutu a gobarar da ta tashi a ginin Afriland Towers da ke titin Broad da ke Legas, a

Microsoft ya ƙwace shafukan wasu kamfanoni 340 a Najeriya

Microsoft ya ce aƙalla abokan hulɗarsu dubu 5,000 ne irin waɗannan kamfanoni suka satarwa bayanai.

An kama ɗaya daga cikin manyan kwamandojin IPOB

Masu sharhi na ganin cewa cafke Gentle de Yahoo wata alama ce da ke nuna cewa ana shirin ragargaza ƙungiyar IPOB gaba ɗaya.

An tattauna yadda za a inganta walwalar malamai a Gombe

NUT ta ce a shirye ta ke don bayar fa gudummawa wajen inganta walwalar malamai a jihar.

Gwamnati ta fara duba yara marasa galihu kyauta a asibitin Aminu Kano

Hukumar Kula da Inshorar Lafiya ta Kasa (NHIA) a ranar Laraba ta kaddamar da shirin bayar da kulawar lafiyar gaggawa kyauta ga yara a Asibitin Koyarwa