Labarai

Labarai

Ana zargin mace da kashe ’yar uwarta a kan N800 din barkono

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Ondo ta tabbatar da kama wata mata mai suna Iluyemi Bosede bisa zargin kashe yayarta, Tewogboye Omowumi, a Akure, babban

Tun Tinubu yana Gwamna ba abin da ya fi shahara da shi kamar tara haraji – Adebayo

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar SDP a zaben 2023, Adewole Adebayo, ya ce Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba shi da burin da ya wuce na tara har

ALGON ta karrama Gwamna Buni da lambar yabo kan kawo ci gaba a Yobe

Babu wani sashe a jihar da aka bari a baya a cikin ayyukan ci gaban da Gwamna Mai Mala Buni ke aiwatarwa.

Sojoji sun harbe mayaƙan ISWAP 8 a Borno

An yi arangamar ce a kusa da Garin Giwa da ke gab da ƙauyen Kauwa, lokacin da ’yan ta’addan suka yi wa dakarun da ke sintiri kwanton ɓauna.

Gwamnatin Kano ta gayyaci Mai Dubun Isa da Shehi Tajul-Izzi kan shirya muƙabala

Gwamnatin Kano ta haramta shirya duk wata muƙabala tsakanin mawaƙan yabon Annabi.