Kukan al’umma kan lalacewar hanyar Dukku
A kullum aƙalla motoci 10 ke lalacewa baya ga fashewar gilashinsu a hanyar Dukku, wadda mintuna 50 kacal, yanzu ta koma fiye da awa biyu saboda lalace
Labarai
A kullum aƙalla motoci 10 ke lalacewa baya ga fashewar gilashinsu a hanyar Dukku, wadda mintuna 50 kacal, yanzu ta koma fiye da awa biyu saboda lalace
Ƙungiyar ASUP reshen kwalejin ta shiga yajin aiki mara wa’adi, domin neman a biya su alawus ɗin ƙarin aiki na watanni 18 da suka wuce.
Jami’in hukumar gidajen yari da aka kama ya amsa cewa shi ne ya sace zinare ta kimanin Naira miliyan 110 a Jihar Kebbi.
Ɗangote ya yi zargin cewa wasu miyagun ’yan kasuwan suna shirya maƙarƙashiya domin kashe matatar mansa kamar yadda aka kashe masana’antun tufafin ƙasa
Yarjejeniyar zaman lafiya da ’yan bindigar Katsina na fuskantar cikas bayan sun kai wa sojoji hari a ranar sulhun