Yara 4 da wasu mutum 8 sun rasu a hatsarin mota a Imo
Kakakin ya ce an kai waɗanda suka jikkata asibiti domin samun kulawar likitoci.
Labarai
Kakakin ya ce an kai waɗanda suka jikkata asibiti domin samun kulawar likitoci.
Injin nika shinkafa ya yi ajalin wata mata mai shekaru 32, Hauwau Abubakar a kauyen Tumu da ke karamar hukumar Akkon jihar Gombe.
An buƙaci jama’a su ci gaba da bayar da sahihan bayanai domin taimaka wa jami’an tsaro wajen daƙile miyagun laifuka.
Yarinyar ta shiga shagon wani mai shekara 48 domin sayen alewa, inda ya tsugunar da ita ya riƙa sanya yatsansa cikin al’aurarta.
Mun himmatu don ganin mun zaƙulo waɗannan infoma da suka hana jama’armu zaman lafiya ko ta halin ƙaƙa.