Labarai

Labarai

Ana zargin jami’in sibil difens da harbe abokin aikinsa a Abuja

Mai ɗakinsa ta ce alamu sun nuna kashe mijin nata aka yi, saboda raunukan harbin bindiga da suka gani a kafaɗunsa.

Gwamnonin arewa su rungumi sulhu da ‘yan bindiga domin samun mafita – Dattawa

Wata Kungiyar Dattawa a Arewa (NEPG) ta yi kira ga gwamnonin shiyyar Arewa maso Yamma da su hada kai da ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan harko

Yarima Harry ya ziyarci kabarin Sarauniya Elizabeth II

Abin tambayar shi ne ko Yarima Harry zai gana da mahaifinsa, Sarki Charles III, wanda ke fama da cutar daji.

Sojoji sun kashe kasurgumin dan ta’adda da yaransa 5 a Kogi

Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin dan ta’adda wanda aka fi sani da suna Kachalla Bala da yaransa biyar a Jihar Kogi.

Yiwuwar yajin aikin direbobin tankar mai kan rikicin Matatar Dangote

Direbobin sun sanar da shiga yajin aiki saboda shirin kamfanin Ɗangote na fitar da motoci 4,000 da ke amfani da gas ɗin CNG domin kai mai kai tsaye ga