Majalisar Dinkin Duniya ta yi alla-wadai da harin Bama
Majalisar Dinkin Duniya ta yi alla-wadai da wani harin da ’yan ta’adda suka kai a garin Darul Jamal, da ke karamar hukumar Bama a Jihar Borno.
Labarai
Majalisar Dinkin Duniya ta yi alla-wadai da wani harin da ’yan ta’adda suka kai a garin Darul Jamal, da ke karamar hukumar Bama a Jihar Borno.
Iyaye sun koka kan mummunar ƙalubalen tattalin arziki da ke hana su samun sauƙin biyan kuɗin makaranta da sauran kayayyakin karatu.
Har yanzu ba a san adadin da maharan suka sace a garin ba.
Gwamnan ya bayyana takaicinsa kan yadda ‘yan ta’addan suka mutane a ƙauyen.
Mafakar na tsakanin kan iyakar Jihohin Taraba da Benuwai ne, wanda ya nuna ana amfani da ita wajen boye makamai.