Labarai

Labarai

’Yan ta’adda sun kashe mutum 63 a Borno

Zulum ya tabbatar da cewa daga cikin waɗanda suka rasa rayuka akwai sojoji 5 tare da fararen hula 58.

’Yan bindiga sun kashe jami’an Sibil Difens 8 a Edo

An kai harin na kwanton ɓauna ne da misalin ƙarfe 10 na dare a ranar Juma’a, 5 ga Agusta, 2025.

Musulman Kudancin Kaduna sun zargi manyan yankin da juya gaskiya

Sun zargi wasu manyan yankin da cin gajiyar rikice-rikice, nuna wariya ga Musulmi a masarautu, ƙirƙirar adadin jama’a saɓanin gaskiya da kuma yi wa gw

Bikin naɗin Sarkin Ibadan yan hana Musulmi Sallar Juma’a — MURIC

Sau biyu bikin naɗin sarautar Olubadan yana haifar da tangarɗa ga Musulmi wajen gudanar da Sallar Juma’a

Yadda ’yan Arewa suka yi Maulidin bana a Ibadan

An fara gudanar da bukukuwan ne a ranar Asabar daga harabar babban Masallacin Unguwar Sabo, mazaunin Hausawa a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo.