Labarai

Labarai

Boko Haram sun kashe gomman mutane da sojoji a ƙauyen Borno

Wata majiya ta ce Boko Haram ba sa son mutane su zauna a garin.

’Yan bindiga sun kashe mutum 7 a Katsina

Jami’an sun yi nasarar daƙile haren tare da hana kai wa wasu hari.

Mauludi: Ƙungiyoyin addini sun nemi gwamnati ta sassauta dokar hana hawa babur a Gombe

Ƙungiyoyin sun ce dokar za ta hana mutane samun damar halartar bukukuwan Mauludi a bana.

’Yan bindiga sun kashe jami’an NSCDC 8, sun sace ɗan China a Edo

Wani jami’in hukumar ya tabbatar da faruwar harin.

APC ta yi barazanar hukunta “Yaran Badaru” a Jigawa

Jam’iyyar APC reshen Jihar Jigawa ta gargaɗi mambobinta da su guji aikata rashin ladabi da halayen da ba su dace ba da za su iya kawo rabuwar kai a ci