Labarai

Labarai

Sarkin Zazzau ya jagoranci jama’a domin murnar Maulidin bana

An gudanar da bukukuwan murnar ne  don zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW).

Gwamnatin Sakkwato ta bai wa ’yan gudun hijira tallafin kuɗi da shinkafa

Gwamnan jihar ya ce zai ci gaba da jajircewa wajen kare al’umma daga hare-haren ‘yan ta’adda.

Mauludi: ’Yan sanda sun haramta hawa babur da daddare a Gombe

Rundunar ta shawarci jama’a da su kai rahoton duk wani abun zargi ga jami’an tsaro.

An kama mace ɗauke da bindiga da N2m a otal

“Wannan ya biyo bayan bayanan sirri na cewa, an ga wani da ake zargi kan aikata laifi a Yuwander Lodge a maɓoyar masu aikata laifi a ƙauyen Oguda, da

Gwamnatin Sakkwato ta ba jami’an tsaro tallafin motoci 14 da babura 150

Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayar tallafin motoci 14 kirar Hilux da babura 150 ga dukkan jami’an tsaron jihar don karfafa aikin sintiri.