’Yan sandan Kaduna sun gayyaci El-Rufa’i kan zargin yunkurin tayar da zaune tsaye
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta gayyaci tsohon Gwamnan jihar, Nasir El-Rufa’i da sauran jagororin jam’iyyar ADC kan zargin yunkurin tayar da zaun
Labarai
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta gayyaci tsohon Gwamnan jihar, Nasir El-Rufa’i da sauran jagororin jam’iyyar ADC kan zargin yunkurin tayar da zaun
Kafin sabon muƙamin, CSP Benjamin Hundeyin ya kasance kakakin rundunar ’yan sanda reshen Jihar Legas.
Sabbin dokokin na Saudiyya na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnati ke ƙoƙarin ƙara tsaurara matakan ladabtar da jama’a.
“Sojoji sun ɗauki matsaya cikin gaggawa tare da murƙushe ‘yan tada ƙayar baya da ƙarfin wuta, inda suka kashe 13 nan take,”
A yayin da ake yi musu tambayoyi, matan sun sanar da jami’an Hisbah cewa kowaccen su ta biya Naira miliyan 1,500,000 a karon farko tare da yarjejeniya