Harin sojin Chadi ya yi sanadiyyar mutuwar ɗimbin masunta ’yan Najeriya
Tun daga ranar Juma’ar da ta gabata ne sojojin saman Chadi suka fara kai hare-haren kan wasu tsibirai da ke gaɓar Tafkin Chadi.
Labarai
Tun daga ranar Juma’ar da ta gabata ne sojojin saman Chadi suka fara kai hare-haren kan wasu tsibirai da ke gaɓar Tafkin Chadi.
Jirgin kamfanin UMZA, ya tashi da misalin ƙarfe 6:21 na safe ɗauke da maniyyata maza 304 da mata 180 daga ƙananan hukumomin Tambuwal da Tureta da Wama
Marigayiyar na cikin maniyyata 415 da aka tsara za su tashi a rukuni na farko na jigilar alhazai daga Jihar Taraba a ranar Litinin, 11 ga Mayu, 2026.
Sai dai ’yan takara 33, mafi yawansu magoya bayan Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, kuma yawancinsu mambobin majalisar masu ci ne, an aminc
AA Zaura ya ce an “kwace” masa burin takarar kujerar Kano ta Tsakiya ba tare da yardarsa ba. Ya bayyana cewa ba a gayyace shi taron ba kuma ba a tuntu