Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace basarake a Kogi

Iyalai da mazauna yankin na cikin fargaba, la’akari da cewa tun bayan sace basaraken babu wanda masu garkuwar suka tuntuɓa.

Gwamnatin Kano za ta sake yi wa zawarawa da ’yan mata auren gata

Wannan karon angwaye da amaren za su mori tanadi na musamman daga Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf.

Zabarmawa Sun Bayyana Dalilin Bai wa Gwamnan Kebbi Sarautar Garkuwa

Mun tuntubi mutane da yawa kafin a zaɓe shi, kuma kowa ya tabbatar cewa shi ya cancanta.

Cibiyar Ayyukan Daular Usmaniyya za ta karrama Sarkin Zazzau

Taron zai gudana ne a ranar Alhamis, 11 ga watan Satumba a Cibiyar Addinin Musulunci ta Sultan Muhammadu Maccido.

Ndume ya koka kan sabbin hare-haren Boko Haram a Borno

Sanata Mohammed Ali Ndume, ya koka kan yawaitar sabbin hare-haren mayaƙan Boko Haram ƙananan hukumomin Gwoza da Askira/Uba, inda suka kashe mutanen da