Labarai

Labarai

Ƙarfafa wasannin gargajiya zai hana matasa aikata laifi — ALGON

Ya ce bayar da muhimmanci ga wasannin gargajiya zai taimaka wajen jan hankalin matasa zuwa harkokin ci-gaban rayuwa, tare da rage yawan faɗawa cikin l

Muna buƙatar masu fassara a asibitoci — Al’ummar kurame

Al’ummar kurame sun koka bisa matsalolin da suke fuskanta a fannin kiwon lafiya, sakamakon rashin masu yi musu fassara a asibitoci a Jihar Yobe.

An kama masu safarar muggan makamai a Katsina

An kama bindiga ƙirar GPMG da harsasai 1,300 a hannun mutanen a hanyarsu ta kai makaman yankin Safana da ke Jihar Katsina.

An kama uba da ɗansa kan yi wa ’yar shekara 13 fyaɗe a Gombe

Rundunar Sibil Difens ta ce bisa binciken da suka gudanar, uban da ɗan sun aikata laifin ne a lokuta daban-daban.

Simon Ekpa: An ɗaure ɗan Nijeriya kan laifin ta’addanci a Finland

Gwamnatin Tarayya ta bayyana jin daɗinta, tana mai cewa wannan hukuncin ya tabbatar da adalci.