Labarai

Labarai

Rushe Kasuwar Alaba Rago: Ya kamata a biya ’yan Arewa diyya’

Sun bayyana cewa matakin yana nuna yunƙurin kawar da ’yan Arewa da ’yan yankin Gabas daga Legas, abin da zai iya haifar da rikice-rikice a wasu jihohi

Gargaɗi kan ɓatanci ga Sahabban Annabi Muhammad (SAW)

Ƙungiyar ta bayyana cewa yin batanci, ƙyama ko zagin sahabbai babban zunubi ne da malamai suka bayyana tun fil azal a matsayin alamar taɓewa, wanda ma

Yadda aka yi jana’izar ’yar Sarkin Katsina

Marigayiyar ta rasu tana da shekara 35, kuma ta bar yara uku.

Trust Radio za ta fara watsa cikakkun shirye-shirye a ranar Litinin

Gidan rediyon ya samu shahalewar hukumar NBC.

Kilishiyar Waja ta tallafa wa matan gidan yari da kayayyaki a Gombe

Ta ce tallafin zai taimaka wa matan wajen kula da kansu.