Labarai

Labarai

Gwamnatin Sakkwato za ta fara biyan masallatan Juma’a kuɗi duk wata

Gwamnan ya ce kuɗin zai taimaka wajen tafiyar da al’amuran Masallatan.

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram 12, sun ƙwato makamai a Borno

Sojojin sun yi wa ‘yan ta’addan ruwan wuta ta sama da ƙasa.

Gwamnonin Arewa Maso Gabas sun yi taro kan tsaro da tattalin arziƙi a Taraba

Gwamnonin sun nemi Gwamnatin Tarayya ta tallafa wa yakin domin yaƙi da matsalolin da yake fuskanta.

Ambaliya: NEMA ta raba kayan tallafi a Yobe 

Hukumar ta ce ta raba kayan ne domin rage wa waɗanda iftila’in ya shafa raɗaɗi.

An kama direban mota da jabun kuɗin N1m a Oyo

Wasu jami’an tsaro ne suka tsayar da motar direban, idan suka gano kuɗin.