Labarai

Labarai

Gwamnonin Arewa maso gabas za su yi taro kan matsalar tsaro

Taron zai mayar da hankali ne kan matsalolin da yankin ke fuskanta.

An kashe makiyaya 4, an jikkata wani a Filato

Majiyoyi daga yankin sun ce an kai musu harin ne lokacin da suke kiwon shanu.

An kama wani mutum da laifin kashe mahaifiyarsa kan zargin maita

An garzaya da mamaciyar zuwa babban asibitin unguwar Ringim da ke unguwar, inda ta rasu a lokacin da take jinya.

Ambaliya ta raba ƙauyukan Sakkwato 6 da sauran sassan jihar

Ambaliyar ruwar da ta biyo bayan mamakon ruwan saman da aka tafka ta raba kauyuka shida da ke karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sakkwato da saurann

Hadimin Gwamnan Kano ya maka mawallafin Daily Nigerian a kotu saboda kiransa da ‘ɓarawo’

Daraktan Tsara Tafiye-tafiye na Gwamnan Kano, Abdullahi Ibrahim Rogo, ya maka jaridar Daily Nigerian da mawallafinta, Jaafar Jaafar a gaban kotu, bisa