Labarai

Labarai

Gwamnan Bauchi: Zan kayar da ɗan takarar Gwamna Bala Mohammed — Ɗan takarar PDP

Yayin da yake tsokaci kan rikice-rikicen cikin gida da ke addabar jam’iyyar, ya ce duk da sauya sheƙar da Gwamna Bala Mohammed ya yi zuwa Jam’iy

Kwamitin Amintattu na ACF ya yi watsi da dakatar da shugabansa

Kwamitin ya zargi tsohon babban sakatare na ƙungiyar, Murtala Aliyu, da haddasa rikicin bayan ƙarewar wa’adinsa.

Gwamna Radda ya biya wa maniyyatan Katsina kuɗin hadaya

Gwamnatin Katsina ta bayar da sama da naira biliyan uku domin tabbatar da cewa jihar ba ta rasa adadin kujerun aikin Hajjin da aka ware mata ba.

APC ta shirya wa zaɓen fid-da-gwani idan maslaha ta gagara a Yobe — Buni

Buni ya bayyana cewa har yanzu shugabannin jam’iyyar na ci gaba da tattaunawa da masu ruwa da tsaki da kuma masu neman takara domin samun mafita cikin

Matashi ya kashe yayansa da matarsa da adda a a Kebbi

’Yan sanda sun ce wanda ake tuhumar ya sha yin barazana ga ma’auratan da adda a lokuta da dama kafin a kashe su.