Labarai

Labarai

ASUU: Malaman Jami’ar FUK sun yi zanga-Zanga kan rashin cika musu alƙawura 

Malaman sun koka kan shafe tsawon lokaci ba tare da an ƙara musu albashi.

Dilan ƙwaya ya shiga hannu a Borno

Rundunar ta ce za ta ci gaba da yaƙi da miyagun laifuka a jihar.

Ambaliya: Gwamnatin Yobe ta samar wa magidanta 250 matsugunin wucin gadi

Gwamnatin na fatan waɗanda aka kai matsugunin za su yi amfani da shi yadda ya dace.

’Yan bindiga sun kashe mutum ɗaya, sun sace ɗan kasuwa a Kaduna

Maharan sun nemi Naira miliyan 100 a matsayin kuɗin fansar ɗan kasuwar.

ACReSAL ya tallafa wa manoma da buhunan iri 6,220 a Gombe

An buƙaci manoma su yi amfani da irin wanda bunƙasa harkokin nomansu.