NRC ta dakatar da jigilar jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja
A safiyar wannan Talatar ce jirgin ɗauke da fasinjoji da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna ya tuntsure yana tafe.
Labarai
A safiyar wannan Talatar ce jirgin ɗauke da fasinjoji da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna ya tuntsure yana tafe.
Sanarwar ta haramta karuwanci, ta’ammali da barasa ko miyagun ƙwayoyi, caca, kallace-kallacen fina-finai na batsa a ko’ina.
Ana fargabar wasu daga cikin taragon jirin kasan sun tuntsura, a yayin da matsafiya suka shiga tashin hankali
Farfesa Ibrahim Gambari, ya bayyana cewa akwai fiye da kungiyoyin ’yan tada kayar baya 1,000 a nahiyar Afirka
An zabi gudanar da gagarumin bikin na bana a Daura ne, a matsayinsa garin na asali da kuma tushen Hausawa, shekaru arau-aru.