Labarai

Labarai

Yau ake cika shekaru 10 da ƙirƙirar Ranar Hausa

An ɓullo da Ranar Hausa ta Duniya ce domin haɗa kan masu magana da harshen Hausa a faɗin duniya da nufin magance matsalolin da ke ci musu tuwo a ƙwary

Jiragen yaki sun kashe ’yan ta’adda 35 a iyakar Najeriya da Kamaru

Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda kimanin 35 da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP ne a kusa da iyakar Najeriya da Kamaru.

Jami’an tsaro sun tsare jagoran Falasdinawa mazauna Najeriya

Jami’an tsaron Najeriya sun yi awon gaba da shugaban al’ummar Falasdinawa mazauna Najeriya a Abuja

Rushe Kasuwar Alaba Rabo: Mun yi asarar fiye da N20bn — ’Yan Arewa

Gwamnatin Jihar Legas ta rusa masallatai sama da 40 da shaguna kimanin 3,000 a Kasuwar Alaba Rago wadda mutanen Arewa suka kafa sama da shekara 45 da

Yau Shugabannin Tsaron Afrika 54 ke taro a Abuja

Ya ce taron zai kuma duba batun rundunar sojin hadin gwiwar kasashen Afirka wadda har yanzu ba ta samu cikakken tsari ba, saboda matsalolin kudi da ts