Labarai

Labarai

Tanka mai ta yi bindiga da mai yi mata gyaran walda

 Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 12 na ranar Juma’a, a wani gareji da ke maƙwabtaka da babban ofishin ’yan sanda da ke Garin, da ke yankin ƙaramar

Mutum 3 sun shiga hannu kan sace tagogin makaranta a Gombe

Zuwa yanzu, rundunar ta cafke mutum uku da zargi da fasa makarantar.

Wani mutum ya kashe kansa saboda wahala da rashin kuɗi

Mazauna yankin sun ce, Odomma mahaifin ’ya’ya huɗu ne da ke sayar da ruwa a jarkoki da bokiti, ya daɗe yana kokawa da matsalar rashin kuɗi da ta sa ya

Japan ta ware wa ’yan Najeriya birni don zama a ƙasar

Japan ta ɗauki wannan mataki don ƙarfafa alaƙa tsakaninta da Najeriya.

Mutum 4 sun mutu, 5 sun ɓace a kifewar kwale-kwale a Sakkwato

Lamarin ya faru ne a kogin Rima a Sakkwato lokacin da kwale-kwalen da ke jigilar fasinjojin ya kife da misalin ƙarfe 1:00 na ranar Lahadi.