Labarai

Labarai

A fara duba watan Rabi’ul Auwal a ranar Asabar — Sarkin Musulmi

Sarkin ya ce duk wanda ya ga jinjirin watan ya sanar da domin ɗaukar mataki na gaba.

Ruwan sama da guguwa sun lalata gidaje da Sakatariya a Jos

Ruwan sama ya kuma lalata sassan sakatariyar Ƙaramar Hukumar Jos ta Kudu.

Matar da aka yi ittifakin ta fi kowa tsufa a duniya ta cika shekara 116

Tsohuwar nan ’yar asalin Burtaniya da aka yi ittifakin ta fi kowa tsufa a duniya, Ethel Caterham, a ranar Alhamis ta cika shekaru 116 a duniya.

Hisbah ta kama mutum 84 kan zargin aikata baɗala a Yobe

Hukumar ta ce za ta ci gaba da yaƙi da munanan ɗabi’u a jihar.

Adadin wadanda aka kashe a harin masallaci a Katsina yanzu ya kai 32

Gwamnatin jihar Katsina ta ce adadin wadanda suka mutu sakamakon harin da ’yan bindiga suka kai kan masallata a kauyen Unguwar Mantau na karamar hukum