Labarai

Labarai

’Yan Najeriya miliyan 31 na fama da ƙarancin abinci — MDD

Hukumar ta ce akwai buƙatar ɗaukar mataki don daƙile barazanar yunwa a Najeriya.

Pantami ya yi Allah-wadai da kisan masallata a Katsina

Pantami ya ce jami’an tsaro za su iya amfani da fasahar zamani wajen gano inda masu laifin suke.

Diyyar sansanin Boko Haram da Gwamnatin Tarayya ta ba mu bai isa ba — Gwamnatin Gombe

Gwamnatin ta ce kamata ya yi a biya jihar kuɗin da suka fi wanda aka ba ta a yanzu.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 7 a hanyar Damaturu–Maiduguri

Shaidu sun ce gudun ganganci ne ya haddasa hatsarin.

Makiyayi ya kashe dansa mai shekara 11 a wajen kiwo

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kogi ta kama wani makiyayi mai suna Jatau Jaye, saboda zarginsa da kashe dan cikinsa mai shekara 11 mai suna Buhari a jihar