Labarai

Labarai

Abbas Tajuddeen na neman wa’adi na 5 a Majalisar Tarayya

Abbas Tajuddeen, wanda ya fara shiga Majalisar Wakilai tun a shekarar 2011, ya ce wakilcinsa ya kawo gagarumin sauyi ga rayuwar al’ummar mazabar.

Kwankwaso ya amince a ba wa Kudu takarar Shugaban Kasa ta NDC

Kwankwaso ya buƙaci ’yan Najeriya da magoya bayan jam’iyyar da su ci gaba da taka rawa wajen wayar da kai da tattara goyon baya gabanin babban zaben 2

SDP ta zaɓi Farfesa Sadiq Gombe a matsayin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa 

An sanar da zaɓensa tare da sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) a ranar Asabar yayin babban taron jam’iyyar na ƙasa na shekarar 2026 da a

Jam’iyyar NDC ta ba wa yakin Kudu takarar shugaban ƙasa na 2027 

Babban taron jam’iyyar NDC na ƙasa ya kuma amince cewa bayan wa’adin shekaru huɗu na yankin Kudu, takarar shugaban ƙasa za ta koma yankin Arewa kai ts

Muna kashe N150m duk wata kan samar da ruwa —Gwamnan Gombe

Gwamna Muhammad Inuwa ya ce kuɗaɗen suna tafiya ne wajen gyara da kula da muhimman kayan aikin ruwa, ciki har da bututan ruwa da suka lalace da kuma n