Yadda bom ya kashe yara 2 ya jikkata wasu 6 a Borno
Shaidu a garin sun shaida wa wakilinmu cewa bom ɗin ya tashi ne bayan yaran sun kawo shi guda bisa rashin sani.
Labarai
Shaidu a garin sun shaida wa wakilinmu cewa bom ɗin ya tashi ne bayan yaran sun kawo shi guda bisa rashin sani.
Ruwan saman da aka fara tun ranar Asabar har zuwa safiyar Lahadi, da ya tilasta wa mazauna yankin yin ƙaura
Gwamnatin Tarayya ta rage farashin jinyar ciwon ƙoda daga kimanin ₦50,000 zuwa ₦12,000 a Asibitocin Tarayya
Allah Ya yi wa Alhaji Ahmed Momohsani Ododo, mahaifin Gwamna Ahmed Usman Ododo na Jihar Kogi, rasuwa yana da shekara 83 a duniya.
Mutum 333 sun shiga hannu kan zargin aikata laifuka a yayin zaben cike gurbi da aka kammala a Jihar Kano.