Labarai

Labarai

Hatsarin kwalekwale: An ceto mutane 26 ana neman 25 a Sakkwato 

Kawo yanzu an ceto mutum 26 ana ci gaba da neman wasu 25 bayan hatsarin kwalekwale a yankin Goron yo da ke Jihar Sakkwato. 

Ya soka wa budurwarsa wuka har lahira

Lamarin ya faru ne da yammacin Lahadi, wanda shaidu a unguwar suka ce ya samo asali ne daga zargin da Doctor ke yi wa Ima

’Yan bindiga sun yi hatsari bayan karbar kudin fansa

Jami’an tsaro sun kwato bindigogi uku da tsabar kudi Naira miliyan 6.9 daga motar ’yan bingidar

Mutane 62 da aka sace sun tsere daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Mutum 62 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su sama da wata guda sun tsere bayan rundunar soji ta kai farmakin sama da ƙasa a maboyar ’yan ta’adda a K

Lafiyata garau, ba jinya ta kai ni London ba — Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa yana fama da rashin lafiya mai tsana