Labarai

Labarai

Sojoji sun kwace makamai 2,000 a shekara guda

Makamai 220, alburusai 1,874 da kwanson harsasai 83 daga watan Janairu 2024 zuwa yanzu

’Yan Isra’ila sun yi bore kan shirin mamaye birnin Gaza

Zanga-zangar ta biyo bayan amincewar majalisar yakin Isra’ila da shirin mamaye birnin Gaza da kuma korar al’ummar da ke zaune a can

Albashin sanatoci 109 zai biya farfesoshi 4,709

Kimanin Naira biliyan 2.3 da ake kashewa a albashi da kuɗin gudanar da ofisoshin sanatoci 109 na Najeriya a kowane wata, ya isa a biya albashin farfes

Likitoci sun yi tiyatar dashen mazakuta a Yobe

Likitoci sun yi nasarar sake dasa mazakutar wani mutum da ya yanke nasa da wuƙa a garin Bama da ke Jihar Borno.

Ruwan sama mai ƙarfi ya raba mutum 612 da gidajensu a Yobe

Yawancin waɗanda abin ya shafa sun koma sansanonin ’yan gudun hijira, yayin da wasu ke zaune a gidajen ’yan uwansu.