Labarai

Labarai

Sarkin Zuru ya rasu yana da shekara 81

Allah Ya yi wa Sarkin Zuru l, Janar Muhammad Sani Sami rasuwa a sakamakon rashin lafiya

’Yan sanda sun kama matashin da ya yi garkuwa da kansa a Ondo

Matashin ya kitsa garkuwa da kansa bayan ya nemi wasu kuɗi a hannun iyayensa bai samu ba.

Majalisar dokokin Gombe ta fara duba ƙudirin ƙirƙirar sabbin gundumomi 13

Kakakin majalisar ya ce ƙudirin zai taimaka wajen kusantar da gwamnati ga jama’a.

Zaɓen cike gurbi: An samu ƙarancin masu kaɗa ƙuri’a a Zariya

Rahotanni sun nuna cewar na’urorin tantance masu kaɗa ƙuri’a sun samu tsaiko.

An kama shi da N25m na sayen kuri’u a zaɓen Kaduna

Jami’an tsaro sun kama wani mutum da tsabar kuɗi Naira miliyan 25 da ake zargin kuɗin sayen kuri’a ne a zaɓen cike gurbin da ke gudana a J