Labarai

Labarai

Yadda noma ya kankama bayan sulhu da ’yan bindigar Katsina

Abin ban mamaki shi ne, tsohon jagoran ’yan bindiga, Abdu Lanƙai, shi ma ya koma noma

An kafa dokar hana zance tsakanin saurayi da budurwa a Kano

Al’ummar yankin sun kafa dokokin ne domin tsarkake tarbiyyar matasa da kuma inganta tsaro.

Ba mu da tabbas na ci gaba da rijistar kaɗa ƙuri’a a Borno — INEC

Bayanin hakan dai ya fito ne daga bakin Kwamishinan zaɓe na Jihar Borno, Abubakar Ahmad Ma’aji a jawabinsa ga manema labarai a Maiduguri, a wani ɓanga

Ambaliya: Magidanta da dama sun rasa muhallinsu a Yobe

Kamar yadda majiyar da ke garin ta shaidawa Aminiya cewa, ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka fara shi tun kusan tsakar daren Alhamis ya yi sanadi

An sake ceto matafiya 10 da aka sace a Kogi

Fasinjojin da aka kuɓutar an yi garkuwa da su ne a ranar 11 ga watan Agusta a ƙauyen Ugbakpedo da ke kan titin, lokacin da wata mota ta yi wa fasinjoj